We only use green food ingredients

XX snack processing factory, only for your health

An yi bikin bai wa BayerMunich Bundesliga naana

2022-06-10 02:00上一篇 |下一篇

An bai wa Bayern Munich, Bundesliga na bana da ta lashe, bayan 2-2 da Stuttgard a wasan mako na 33 a babbar gasar tamaula ta Jamus.

A karawar ta ranar Lahadi, Konstantinos Mavropanos ne fara cin gida, sannan Thomas Mueller ya ci wa Bayern kwallo na biyu.

Stuttgard ta ci kwallayen ta hannun Tiago Tomas da kuma Sasa Kalajdzic.

Bayan da saura wasa daya ya rage a kammala gasar bana, Bayern ta ci wasa 24 da canjaras hudu aka doke ta biyar.

Kungiyar mai maki 76 ta ci kwallo 95 aka zura mata 35 kawo yanzu.

Bayern Munich ta lashe Bundesliga na 10 a jere kuma na 32 jumulla.

Borussia Dortmund ce ta biyu wadda ta yi nasara a karawa 21 da canjaras uku aka doke ta wasa tara ta ci kwallo 83 aka zura mata 51 ta hada maki 66.

Wadanda suke kan gaba a cin kwallaye a Bundesliga:

Robert Lewandowski FC Bayern Munich 34

Patrik Schick Bayer 04 Leverkusen 24

Erling Haaland Borussia Dortmund 21

Atiku ya fi karfin Tinubu, in ji PDP

Abu biyar mafi jan hankali da suka faru a zaɓen fitar da gwani na APC

Mutanen da ke sauya sunansu saboda alfahari

Minti Daya Da BBC Na Safe 07 06 2022

Abu biyar mafi jan hankali da suka faru a zaɓen fitar da gwani na APC

Tarihin Bola Ahmed Tinubu, mutumin da ya lashe zaben fitar da gwani na shugaban kasa a APC

Manyan ƙalubale biyar da ke gaban Tinubu a zaɓen 2023

Mutanen da ke sauya sunansu saboda alfahari

Tinubu ya lashe zaɓen fitar da gwani na shugaban ƙasa na APC da ƙuria 1,271

©2022 BBC. BBC ba za ta dauki alhakin abubuwan da wasu shafukan daban suka wallafa ba.Karanta hanyoyin da muke bi dangane da adireshin waje.